01/08/2025
Ziyarar Kwamitin Zartarwa na Fityanul Islam ta Kasa Sheikh Muhammad Arabi Abulfathi Fadar Mai Martaba Sarkin Zazzau His Highness Mal Ahmed Nuhu Bamalli CFR LLB, domin sanar dashi aikin da kungiyar takeyi na ginin gidan marayu a yan karfe Zaria da Kuma Ginin Jami'a a Sobawa Kaduna